SHIKA-SHIKAI GUDA UKU
Walla Fa war:
Limami, shehu Muhammad bin Abdul-Wahab
Allah Ya rahmance shi
http://www.islamhouse.com/tp/30459
Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin kai
SHIKA-SHIKAI GUDA UKU
Ka sani, Allah Ya rahamce ka, cewa sanin mas’aloli guda hudu yana wajaba akan mu:
Na farko: Ilimi, shine sanin Ubangiji, da sanin AnnabinSa, da sanin addinin Musulunci tare da dalilansa.
Na biyu: yin aiki dashi.
Na uku: yin kira zuwa gareshi.
Na hudu: hakuri akan curtarwa.
...
Saturday, December 25, 2010
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment